Shin ko kunsan cewa a jikin kowanne goran lemun lacasera da kuke sha akwai kyautar katin waya na 100 wanda yake shiga kawanne irin layi kama daga kan, MTN, AIRTEL, GLO, ETISALAT
YADDA ZAKU SAMU KATIN WAYAN
Izan ku ka sayi Lacasera na 100 Naira sabon fitowa na wannan shekarar zaku gan goransa launin rawaya (yello)
Bayan kun shanye lemun sai ku duba murfin goran zaku ga wasu rubutu, ku kwafe rubutun ku turawa 20055 ta message.
Bayan kun tura zasu turo maku da wani sako sai ku zabi 1 zasu cire 10 naira a account naku.
Watom zasu ciri 10 naira su turomaka 100 naira ta layinka, kungan izan zaku sayi kati sai ku hutar da kanku, kawai ku sayi laCaseran 100 bayan kun zuka kuma ku samu kyautar 100

Comments