ABUBUWAN DA AKE BUKATA
- Waya kirar Android
- Sim card
- Palmpay app
- Natsuwa
Babu bata lokaci agurguje zan baku cikakken bayani akan Yadda zaku sami garabasar basai nai muku dogon bayani ba
Dafarko: kuje ----> Play Store din wayar ku ka dauko Palmpay app
koku bi link din kasannan ku dauko application din
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.transsnet.palmpaybayan kun dauko saiku bude kuyi - Register, ku cike duk abinda suka tambaye ku a wurin invite code ku saka wayannan code din 6Q4609 Bayan kun kammala bude app din saikau dawo ku shiga wannan link din na farko --> https://h5.palmpay.app/#/activity/lucky-money/binding/3820040121145647559742334/1585775696476
Bayan Ya bude zai baku wani form da zaku cike ku saka phone number/ da wannan security Question din
Saiku taba ----> Get Codes daga nan zasu turo da codes ta SMS saiku saka kuyi…Submit
Daga nan zasui maku Congratulations
Saiku fito daga nan ku sake shiga wannan link din https://h5.palmpay.app/#/activity/lucky-money/binding/3820040121145647559742334/1585775696476
Shima ka cikesa kamar Yadda kayi na farkon again zasui maku Congratulations
Kawai saiku fito ku shiga wannan Palmpay app dinda ku kai Register ku duba sama zaku ga alamar Notifications
Saiku taba zaku ga 2 messages saiku shiga kowanne duk wanda ku kashiga zaku ga -Open) saiku taba kowanne zasu baku kyautar kudi mai taken (Lucky money) daga nan ku dawo "Dashboard na app" wato homepage na application din zaku ga Buy Airtime saiku shiga ku cire kudin ku
YADDA ZAKU TARA KIMANIN 1000 DUBU DAYA A HAKA
Sannan zaku iya Accumulate ta Yadda zaku ta tara kudin
Da farko ku samu wayar abokanku ko ma wace irin waya amman ta kasance android xe saiku tura app din ku bude kuyi register
Bayan kun kammala Register saiku dawo ku shiga wadancen link guda biyu dana baku a sama kuyi masa kamar Yadda ku kayi a naku na farkon
Sai ku sake shiga app din na wayar da kuke yin kuje kuyi Open na Luck money
bayan sun bada kudin wajen cirewa ku saka number ku kucire ahl haka zakui ta tarawa ko kuma ku shiga
Play Store ku dauko: Super Clone app- kaiyi ta Clone na apps din kana tara kudin....
Repost from Mr bazazzage

Comments