Wannan tsari dai ana kiransa data offers 4ME
Tsarin Data offers 4ME zai baku daman siyan data din da zamu lissafo a nan kasa
- 75MB akan 20 Naira
- sayi 1.5GB akan 300
- sayi 4GB akan 1000
- sayi 700MB akan 500
- sayi 1.5GB akan 500
yadda zaku siya
kuje dialing pad na wayarku ku dialing *121# sai ku zabi data offers for me zai kawoku wurinda zaku ga jerin data din da zaku iya siya sai ku zabi na daya 1 daga nan zasu ciri 20 naira a balance naku su baku 75 MB tsarin nayi a kowanne layin MTN
Yadda zaku siya
Shima wannan din dai zaku dialing*121# daga nan ku zabi Data Offers 4ME sai ku zabi namban 1.5 GB akan 300 anan take zasu baku 1.5GB sa'annan su zari 300 Naira a kudin lalilatarku (balance)
Yadda zaku siya
Kuje dialing din wayarku ku dialing *121# daga nan ku zabi Data Offers 4ME sai ku zabi namban 4GB akan 1000 anan take zasu baku 4GB sa'annan su zari 1000 Naira a kudin lalilatarku (balance)
Yadda zaku siya
Shima wannan din dai zaku dialing*121# daga nan ku zabi Data Offers 4ME sai ku zabi namban 700MB akan 500 anan take zasu baku 700MB sa'annan su zari 500 Naira a balance naku
Yadda zaku siya
Kuje dialing pad ku rubuta *121# daga nan ku zabi Data Offers 4ME sai ku zabi 1.5GB akan 500 anan take zasu baku 1.5GB sa'annan su zari 500 Naira a kudin lalilatarku (balance)
Sai dai fa ku sani data din nayin tsawon kwanaki 7 ne kacal sa'annan suyi expire

Comments