ABUBUWAN DA AKE DA BUKATA
1. Email
2. Gidimo apk
3. MTN sim
4. Kankanin ilmi
Da fari ku fara dauko wannan manhajar ra gidimo a playstore
Bayan kun dauko sai ku shiga ku danna SIGN UP zai kawoku wurin register, ku saka
Sunanku
Email dinku
Kalmar sirrinku (password)
Daga nan ku sai ku amince da dokokinsh ta hanyar ticking karamin akwatin kasannan sai ku danna kan SIGN UP shi kenan kunyi register sauran tabbatar da nanbar wayarku
Zasu kawoku wurinda zaku saka nambar wayar zasu turo verification code ta SMS sai minimixe ku duba inbox na messages naku zakuga sakon verification code din daga facebook sai ku kwashe code din ku dawo apk din ku zuba sannan ku danna verify a nan zasu verifying nambar sai kuyi back ku refreshing page din zasu nuna maku kun yi nasarar verifying nambarku don haka ku ajjiye nambarku su turo maku da 150MB
Sai ku saka nambarku na MTN a wurin da suka bukaci ku saka nambar, sannan ku danna ok a take zasu turo maku da mb dari da hamsin kyauta,
Aha duk wanda ke da tambaya ya yita a comnent




Comments